FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter one
Page 1Daura, katsina stateHalima, halima, wai halima bakiji na ne inata magana sai alokacin budurwar dake zaune fuskarta bisa gwuiyawunta taji kiran da aunty ke yimata "Na'am"Na fada da dan karfi yadda zatajiniZo nan gurinWae wa kika barma aikin ne kika koma daki Kikayi zamankiKamar kin ajiye mai yi maki aikinKo idan kinyi aure waye zeyi miki aikinAshefa namanta,babu amfanin koyan tunda ba aure xakiyi baFita nayi inda take zaune kusada rijiya tana tankaden tuwon dareNi bansan me nayi mata ba amma tabi ta tsane ni.Na kanji ana cewa dangin uwa tausayi garesu amma banda dangin tawa uwarKo dan bamu da kudi ne kamar su anti ramla.Tsintsiya na dauka na fara share gidan , ban dade ba na gama sharewa saboda gidan bawani girmane dashi ba sannan kuma babu datti sosaiKawai dai yazama al'adar auntyn ne share gida safe da yammaMisalin karfe shidda ina tuka tuwoUncle kabir ya shigo gidan babu sallama sai dai kawae yayi gyaran muryaKai tsaye gurina ya nufo yana murmushi , murmushin da baya min abaya , murmushin da sae dae in ganshi yanayima wani awajeTun ranar daya fara yiminshi nasan akwai lauje cikin nadiDon dai haka nan banza uncle KB bazai yimin murmushibaNa riga da na fahimci murmushin munafurci ne"Ki cire hijabin mana kisha iska"Furucin shine ya fiddoni daga kogin tunani da fadaA'a uncle ai babu zafi garin tunda rana ma tayi sanyiNa fada cikin kasa-kasa da murya don ni wallahi bana son zuwanshi kusa daniTsoronshi nakeYa riga ya saka min tsironshiTun lokacin bayaWucewa yayi xuwa cikin dakiNasan kuma aunty hafsat taji abinda ya faru amma bazata iya yin komai ba akaiTun da tsoranshi take kuma dama dai bata daukeni awani matsayi mai girma baNima alwala nayi na shiga daki don jiran sallar magrib★★★★Washe gari da safe kamar kullum na riga kowa tashi, saboda Aikace-aikacen daya kamata nayi kafin na tafi makarantar islamiyyaBan jima da tashiba aunty ta tashiDama dai mai gidan sai kowa ya tashi kafin shi kuma ya tashi, najma kuma tana gidan kawu jabirA kitchen nake kwana saboda babu sauran dakin kwana agidan dama kuma dakuna biyune agidan sai kitchen da toiletKuma aunty tace bazata bari in kwana daki daya da diyarta ba sabida ni din abar tsoroce kada in cutar mata da y'a★★★★Adaidai lokacin da kowane iyaye suke kokarin shirya yaransu zuwa makaranta nima awannan lokacin ina shiryawane cikin kayan makarantana, blueblack *** da kuma white shirt & veil, atak'aice kayan sunyima chocolate colour din fata ta kyau, Inaji classmates dina suna cewa inada kyau sai dai ni ban yarda da abinda suke cewa ba , don nidae banga abin kyau ba ga mutum irina baTo waima idan inada kyawun menene amfaninshi tunda ba aure zanyi ba.★★★★Kamar kullum tana tsaye inda tasaba jirana , bata gajiya da jirana koda kuwa zan k'ara awa daya ban fito baI respect her...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.