FARRAHFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

FARRAH

  • 1views
  • 32chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hi guys it's M shakur and welcome to my world 🌎 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love ❤️ Happy reading 📖 ☺️

More from @mshakur

Sample · 1

💫 FARRAH💫DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI1️⃣KAUYEN KUDURIBabban rapi ne sosai da ruwa ke gudana aciki yana kaida kawowa, ruwan rafin gashinan ja kalan kasa, ta baki bakin rafin kuma duwatsu ne manya manya da kanana kanana masu kyau ruwa na zuwa na hawa kansu yana komawa, ga mataye manya da yara sama da su dari duk an kachame gaban rafin ana wanki yanda kasan gasan wanki akeyi ana hayaniya ana wake, wani dankwaleliyan rana da ake kodawa daya fito mai zafin gaske ya haska ko’ina hakan yakarama wajen kyau.Zauna kan wani dutse wata yar matashiyan budurwa take ga uban kaya agabanta data wanke gakuma wasu masu uban yawan a gefenta da batariga ta wanke ba, ahankali zufa ke gangarowa daga gefen fuskanta suna diddiga acikin ruwan, wasu yan mata guda biyu ne tsaye kan dutsen abayanta suna sanye da zani daban riga daban sai wani koren dan kwali akansu hannayensu duka rike da rake sunasha suna kalle kallen sauran matayen dake wanki awajen, daya daga cikinsu ne tace “Rakiya wlh muzamuci wanan gasar, kalli su Lami da Tani ko rabin wankin nasu basuyi ba” wacce aka kira da Rakiya juyawa tayi ta tofar da raken dake bakinta sanan takalli wacce ke zaune agabansu data basu baya tana wankin kayan tace “wai ke barakiyi sauri ba Farrah saisu Tani sun rigamu” kara saurin wankin tayi batare datace uppan ba, Rakiya taja tsakin takaici takalli kawartata tace “wlh kaman nakashe yarinyar nan nakeji, saina tabbatar dana wulakanta ta akauyen nan Atine” zubar da tsakin bakinta Atine tayi tace “yo wulakantawa kuma na nawa meya rage? Bayan kun riga kun kurmantar da ita, gashi kuma tariga tazama jakan gidan ku” ta tabe baki tana kallon bayan yarinyar tace “ke kiyi dasauri ko wlh barakici abincin rana dana dare ba duka kinsan halin yan gidan dakike” duk maganan dasukeyi tanajin su bata cemusu komi ba sai kara saurin wankin datayi tagaji tun safe wani safe tun jiya bakinta baiga abinci ba aiki kawai takeyi, duk suna tsaye awajen bata kara minti talatin ba takarasa wanke uban tulin kayan dayarage tass dayake Allah ya yita da zafin nama, kaman jira suke tagama wani kalan hankadeta Rakiya tayi tafada cikin rafin tsundum Rakiya tadauki kayan data wanke itada Atine sukahau ihu suna mungama wankin mu, matan wajen suka bisu da kallo ana hayaniya kaman basune suka hankada mutum a cikin ruwa ba, ahankali taciro kanta daga cikin ruwan tasa hannu tashare fuskanta ahankali tana bude idanun, wasu kalan fararen idanun takedashi tass kwayan idanunta kuma light brown ne ba baki ba, giranta acike fam da gashi baki sidik dake neman hadewa duka biyun, goshinta gabaki daya gashi ne dasuka kwanta sabida ruwan data fada, ahankali takebin kowa da kallo yanda su Rakiya ke tsalle suna murna sunzo na farko agasan wankin anjima zasu karbi kyauta wajen mai gari dawani tukuici na musamman, gently tafito daga ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters32
premium12
21

21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a month agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a month agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a month agoAvailable now
25

25

Premium
Updated a month agoAvailable now
26

26

Premium
Updated a month agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a month agoAvailable now
28

28

Premium
Updated a month agoAvailable now
29

29

Premium
Updated a month agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
31

31

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

32 TO END

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play