WUTSIYAR RAKUMI...!!Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WUTSIYAR RAKUMI...!!

  • 1views
  • 56chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

*_💞WUTSIYAR RAK'UMI....!!💞_*        _(Tai nesa da k'asa)_         *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_**بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ* _In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful._*_Alhamdulillahi, barkanmu da dake saduwa a wanan littafi WUTSIYAR RAƘUMI...., ALLAH ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'ummar MANZON ALLAH, ka tsare harshena da hannayena rubuta abinda zai cutar daku dani baki ɗaya😭🙏🏻_**_Ya rabbi ka gafartama masoyina, mahaifina, da dukkan sauran al'ummar musulmi tundaga zamanin Annabi adam har kawowa yau😭🙏🏻_*_Ban yarda wani wani yaymin amfani da buk ɗinnanba ta kowacce hanya sai da izinina😊🙏🏻._*_No. 1_*                  *_ƘAUYEN ƊILAU_*     Tun daga farkon dosowa kwanar gidan zaka farajin luguden daga da taɓare, yayinda mata ke arerewa da shewa irinna nishaɗin madaka, hardama masu buɗe hanci su callara guɗa a kwashe da dariya ana ƙara ƙaimi wajen dakan surfen masarar tuwo ko dawa da akeyi.   Na kutsa kai cikin gidan domin ganema idona wainar da ake toyawa, mata ne da adadinsu zai iya kai goma sha, sun kasu group-group suna daka a turame da aƙalla zasukai huɗu. A gefe kuma ƙarƙashin inuwar dalbejiya wasu matanne dasuka ɗan manyanta zazzaune suna tasu hira da taɓin daddawar sayarwa ta ɗaya a cikinsu, sai wata can gefe tana faman hura wuta a gabanta da bokitan fenti biyu, maida kallona nayi ga wadda ke gefenta tana ta motsa wani abu a tunya tamkar taliya, sai zabga zufa take saboda hucin wutar da itama take aiki kusa da ita, sai kuma da'irar yara daketa sheƙi da ƙasa suna wasa.    Wanda bai san BABBAN GIDA ba a garin Ɗilau idan yazo zai iya rantsuwa taron biki sukeyi kona suna, sai dai sam ba haka baneba, dukkan waɗannan jama'ar da kuka gani mazauna gidanne, a hakama babu wasu yaran masu wayo da kuma mazan gidan, wasu sun tafi binni neman kuɗi, yayinda ƙalilan a cikinsu suna waje a majalisun da mazan ƙauyen kan kafa, yara kam wasu an aikesu wasuko hidimar gabansuce ta fiddasu.       Duk bayanin dazan muku gameda alaƙar jama'ar wannan gida bazaku fahimtaba, dan kuwa ƴaƴan wane dana ƙanne da ƴaƴan ƴaƴa da matansu, kai harma da jikoki sun auro suma kuma sun hayayyafa.   Malam Buhari shima mazaunine a wannan gida, kuma yana ɗaya daga cikin wannan ahali, matansa uku da ƴaƴa goma cif, matarsa ta farko itace Yalwa, amma suna kiranta da suna baba yalwa, yaranta biyar, uku maza biyu mata, kasancewar mazan sune manya duk sunyi aure, suma matansu na nan acikin gidan, sai ta biyu, Ɗahara, itakam ƴarta ɗaya Ummukulsoom, haihuwar...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters56
premium53
03

3

Premium
Updated a month agoAvailable now
04

4

Premium
Updated a month agoAvailable now
05

5

Premium
Updated a month agoAvailable now
06

6

Premium
Updated a month agoAvailable now
07

7

Premium
Updated a month agoAvailable now
08

8

Premium
Updated a month agoAvailable now
09

9

Premium
Updated a month agoAvailable now
10

10

Premium
Updated a month agoAvailable now
11

11

Premium
Updated a month agoAvailable now
12

12

Premium
Updated a month agoAvailable now
13

13

Premium
Updated a month agoAvailable now
14

14

Premium
Updated a month agoAvailable now
15

15

Premium
Updated a month agoAvailable now
16

16

Premium
Updated a month agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a month agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a month agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a month agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a month agoAvailable now
21

21

Premium
Updated a month agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a month agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a month agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a month agoAvailable now
25

25

Premium
Updated a month agoAvailable now
26

26

Premium
Updated a month agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a month agoAvailable now
28

28

Premium
Updated a month agoAvailable now
29

29

Premium
Updated a month agoAvailable now
30

30

Premium
Updated a month agoAvailable now
31

31

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

33

Premium
Updated a year agoAvailable now
34

34

Premium
Updated a year agoAvailable now
35

35

Premium
Updated a month agoAvailable now
36

36

Premium
Updated a month agoAvailable now
37

37

Premium
Updated a month agoAvailable now
38

38

Premium
Updated a month agoAvailable now
39

39

Premium
Updated a month agoAvailable now
40

40

Premium
Updated a year agoAvailable now
41

41

Premium
Updated a year agoAvailable now
42

42

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

43

Premium
Updated a year agoAvailable now
44

44

Premium
Updated a year agoAvailable now
45

45

Premium
Updated a year agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
49

49

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
50

51

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
51

52

Premium
Updated a year agoAvailable now
52

53

Premium
Updated a year agoAvailable now
53

54

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
54

55

Premium
Updated a year agoAvailable now
55

56

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play