FreeArewaPen original
IN-LAWS
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist Introvert Nigerian
Sample · Lifeless
💠💠💠💠💠©®2021. *♡IN-LAWS¸.•💥* Bʏ. *HAWWA MUH'D USMAN.* (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:REAL-SMASHER.***** LINK:-* *** Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.* ```TSOKACI! Ban san ya ya al'amarin zai kasance ba,ko zan iya haɗa muku books biyu lokaci ɗaya 🤔,ga IN-LAWS nan tabbas,but i really don't think zan yi posting ɗinsa kullum,though shima KALLO YA KOMA SAMA ba kullum bane,but shi zan yi posting ɗinsa a working days,IN-LAWS kuma zai na zuwa muku a weekends,dan Allah kada a tambayeni littafin da ba shi nake updating a ranar da ba nasa ba,idan na samu dama kuma za ku iya ganin IN-LAWS har cikin working days,duk yanda Allah ya tsara haka ne zai kasance,but comments ɗinku zai iya canja min ra'ayi.``` 01#Lifeless *KANO STATE!*```@Zaria Road,Dangi Roundabout.``````(Before the constructing of flyover)``` ***Tsananin zafin rana gami da ƙosawar al'ummar dake cikin cunkoson vehicles ɗin gurin,a ƙoƙarinsu na son su wuce daga cikin ranar da ake tsagagawa,tsayuwa cikin traffic jam shi ne abu mafi muni da tada hankali,wanda yake addabar talaka da duk wani mutumin dake tsaye wajen traffic light protocol dake roundabout na dangi,Zaria road a birnin Kanon dabo. Tun daga nesa kafin danja ta kai ga bawa mutane damar wucewa,ƙarar jiniyar ambulance ɗin da yake tunkaro gurin ya sanar da jimillar jami'an *KAROTA* gami da road safety dake wajen,hakan ya basu damar dakatar da gefen da suke wucewa suka saki hannun da motar ambulance ɗin ta biyo,kafin motar ta ƙaraso tuni vehicles da suke cunkushe sun wuce motar ta wuce ba tare da an samu wani matsala ba,kasancewar kowa ya san dokar titi ne motar asibiti da motar ƴan kwana² ba'a tsare su a traffic jam,wannan dalilin yasa jama'a basu yi wani cece kuce ba,face addu'ar fatan alkhairi da kiyayewar ubangiji da suka bi motar da shi,da mugun gudu motar dake sharar uban gudu ta wuce,a bayanta wani haɗaɗɗen Tokunbo mai tinted maroon colour honda accord da muke ciki ya rufa mata baya,tun da motoci biyun suka biyo titin basu tsaya ba sai a cikin *AKTH*,direct muka nufi maternity ward,kafin motar ta samu damar tsayawa tuni nurses sun fito da gadon shiga da majinyata,a gurguje suna ƙarasowa aka buɗe bayan motar ambulance ɗin,lokacin da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.