ƊAN MACE! (ENGAUSA)Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

ƊAN MACE! (ENGAUSA)

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Novelist Introvert Nigerian

More from @realsmasher

Sample · Dream_land

💠💠💠💠💠*©®2020.*              *♡ƊAN MACE¸.•💥*       (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)  Bʏ.  *HAWWA MUH'D USMAN.*    (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:REAL-SMASHER.**AREWABOOKS:REALSMASHER.***** link*: *** ᴀʟʟ ᴀʙᴏᴜᴛ:#ʙʟᴀᴍᴇ,#ʜᴇᴀʀᴛʙʀᴏᴋᴇɴ,#ʜᴀᴛᴇᴅ,#ᴍᴀᴅɴᴇꜱꜱ,#ʟᴏɴᴇʟɪɴᴇꜱꜱ,#sᴏʀʀᴏᴡ,#ʀᴜᴛʜ,#ʀᴇɢʀᴇᴛ,#ʜᴇʟᴘᴇᴅ#ʀᴏᴍᴀɴᴄᴇ ᴀɴᴅ #ғᴏʀɢɪᴠᴇɴᴇꜱꜱ.* *D丨丂匚ㄥ卂丨爪乇尺:* ᴛʜɪs ɴᴏᴠᴇʟ ɪs ᴀ ᴡᴏʀᴋ ᴏғ ғɪᴄᴛɪᴏɴ..ᴀʟʟ ᴄʜᴀʀᴀᴄᴛᴇʀs,ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛs ᴘᴏʀᴛʀᴀʏᴇᴅ ᴀɴᴅ ᴛʜᴇ ɴᴀᴍᴇs ᴜsᴇ ɪɴ ᴛʜɪs ɴᴏᴠᴇʟ ᴀʀᴇ ғɪᴄᴛɪᴛɪᴏᴜs... ᴀɴʏ ʀᴇsᴇᴍʙʟᴀɴᴄᴇ ᴛᴏ ᴀᴄᴛᴜᴀʟ ᴘᴇʀsᴏɴ ʟɪᴠɪɴɢ/ᴅᴇᴀᴅ,ᴏʀ ᴇᴠᴇɴ ʀᴇᴀʟɪᴛʏ ɪs ᴘᴜʀᴇʟʏ ᴄᴏɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟ.  *Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ* Alhamdulillah.! Am back again my pepz.🙋Pᴀɢᴇ 1.#Dʀᴇᴀᴍʟᴀɴᴅ    Tunda ta zauna a gurin ta yi wani irin shiru mai shiga zuciya,bata sake k'ok'arin motsawa ba bare ayi tunanin tana raye.? Ta suma.? Ko kuwa mutuwa tayi.? Duka dai ga tanan ne sunkuye da kanta dake kife a tsakanin cinyoyinta,,yanayin yadda tayi she looks so restless and disturbed,wanda da kyakykyawan kallon tsanaki guda zai yi saurin sawa mutum ya fahimci yanayinta yafi kama da na mutumin dake cikin tsanani,kamar yadda both hannaye da k'afafunta dake d'aure cikin sasarin k'arfen suka yi indication,,and kuma yanayi da tsarin gurin da take ko kad'an bai yi kama da torture room ba,bare a kira shi da prison ko guardrooms. Tsarin gurin ya kasance babu wani hayaniya,d'aki ne guda yalwatacce da bai had'a ko wane irin tarkace ba,,ita kad'ai ce zaune cikin d'akin da girmansa ak'alla zai tasamma kaiwa 30 square meters,daya kasance yana d'auke da wani irin tsohon traditional iron bed wanda hausawa kewa lak'abi da mahadi ka ture (wato dai irin hausar nan da ake nufin kafin aga bayan abu za'a d'auki tsayin zamani),then midi wooden table da kujera da suke gefe and long cutains masu sauk'in haske da suka zagaye duka windows da entrance na d'akin,,,ta d'auki tsayin lokaci a sunkuyen ba tare data d'ago ba,sannan kuma bata koma ta kwanta ba,gashin kanta daya baje ya sauka jikinta ya sake taimakawa wajen rufe ilahirin halittar fuskarta,da duk iya nacin mai naci da son bin kwakwaf akanta,zai yi wahala ya iya gano wace irin halitta ce farat d'aya,yarinya.?,Budurwa.?,Tsohuwa.?,Matar aure.? Ko kuma bazawara..? Tafe yake cikin wani irin taku mai tattare da nutsuwa,tun da ya shigo cikin gidan fuskarsa ke sunkuye tana kallon k'asa,,sai dai a yanayin tsarin yadda yake tafiyar zai yi saurin sawa a kirashi da kamilalle,bcos yadda yake yi d'in tuni ya fallasa asalin nutsuwarsa da zata sa ayi saurin kiransa nutsatstse da yake bin komai na rayuwarsa a sannu,,a zahiri shekarunsa duka baza su haura 24 ba,sai dai da yake ya kasance ma'abocin ginann...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play