KIBIYAR KADDARAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

KIBIYAR KADDARA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 6

Kwance nake kan sofa sakamakon ba skl yau. Shigowar shi kawae naji shida wata mata da yara biyu mace da namiji. Fara ce amma bata Kae haske na ba kuma bazata fini kyau bah bugu da kari cikin dake jikinta duk ya kara hargitsata dan a lkcn ya Kae 7months.Bayan sun shigo parlour Hakeem ya tadani bayan sun zauna ya hade fuska yace"ba kince bana haihiwa ba toh Kinga ilayina nan, harda yaran nan da kike gani and this pregnant is also mine. So abunda nake so dake ki cigaba da kula da yaran nan idan wani abu ya same su ki kuka da kanki, itama bana so tana wahala duk wani aiki da kika sani na gda ki cigaba da yi as usual hope kin gane.Kae kawae na iya daga mai couz am speechless. Ita kuma sae wani Kara shige mae jik take Kamar mage.Kullum idan na tashi zan ma yara wanka in shiryasu su tafi skl. Ita kuma sae na tambaya wane kalar abinci take sonyin breakfast dashi. Haka na koma yar aikin gida...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play