๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ ZUBAR HAWAYE NA๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ ZUBAR HAWAYE NA๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A writer with passion. A good and Adorable Health worker.

More from @ga2503

Sample ยท PAGE 1

 ๐ŸŽก๐ŸŽกZUBAR HAWAYE NA๐ŸŽก๐ŸŽกSTORY AND WRITTEN BY AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU) ELEGANT ONLINE WRITERS ๐Ÿ“š    WHATPAD NAME    *AISHAMAARUF*    ๐Ÿ“š๐Ÿ“š PAID BOOK ๐Ÿ“š๐Ÿ“šBISMILLAHIR RAHMANIN  RAHIM.         *FREE PAGE*PAGE 1________________Tsauri take tagama sharan datake, taji mama ta kwala mata kira kafin ta amsa, taji tana cewa dan ubanki bazaki yi tsauri ki gama ba,"ko so kike yayi kwante" a shegiya mai suffan mayu, uffan bata ce ba taci gaba da sharanta, bayan ta gama, ta kwashe takai bola, ta dawo ta ijiye sinsiyan da pakan, ta dau bucket ta nufi rijiya ta debo ruwa, ta zuba a roba, ta dau kwandon wanka ta wuce bayi bayan ta fito, ta shiga dakinta ta shafa mai, "ta shirya chikin wani kodadden riga da skirt" kalan sky blue da fari dadan rasin peach,&...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play