FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Babi Na Biyu
ZAFAFA WRITERS ASSOCIATION DIDDIGI NA JIDDA WASHA. SADAUKARWA ZAFAFA WRITERS ASSOCIATION. JIN DAƊINLEEMART PINKY. Babi Na BiyuGajimare a kodayaushe zai zama fari tamkar ruwan zam-zam a rayuwarka habibina. Kalmar da idanuna suka fara sauka da shi a wasikar, sanadin da na ji rushewar kuka a fuskata kamar rushewar duniya a idanuna, ka sa karanta wasikar na yi na kanannaɗe ta na cusa a aljuhuna. Likita na sallama ta na wuce gidansu Safiyya domin amsar gaisuwarta da sake yiwa iyayenta ta'aziyya da jaddadar da godiyata akan maƙuden kuɗaɗen da suka hallakar min na asibiti.Tanfatsetsen gida ne gawurtacce irin na zamani kuma babba na bugawa a jarida. Ya ƙawatu da kayan zamani da zamani ke tafiya da shi, babu abinda babu na more rayuwa, in taƙaice muku gi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.