FreeArewaPen original
ABIN CIKIN ƘWAI
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1&2
*🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!🥚* 📃Littafi na 1By🪶*Ummu maher(Miss green)🍏* _✨TEAM GAWURTATTU BIYAR 5✨_-----------------------Noticed⚠️Labari ne akan zazzafar Ƙiyayya,ban tausayi ban dariya,ban al'jabi,wa'zantarwa,nishaƊantarwa.*Godiya:*ina miƙa godiya ta ga dukkanin masoya na marubuta da kuma makaranta,ina ƙara muku godiya wajen nunamin kulawa da kuma soyayya Allah ya barmu tare amin.*Sadaukarwa*na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata hajiya maryam moh da mahaifina engineer Bashir Abdullahi,Allah ya Ƙara musu lfy da nisan Ƙwana mai albarka.*Doka⚠️⚠️⚠️:*ban yadda a canzamin labarina ta kowacce irin siga ba,ba tare da an tuntuɓeni ba.Ku kasance da gawurtattu 5 don jin yadda za ta kaya.*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*-----------------------------------HAJIYA KAKA POV1🟨2... . . .Kana shigowa tunda kan layinmu zaka san cewa ana wani mashahurin biki a layin,gidane kato sos...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.