FreeArewaPen original
MU GANI A ƘASA...
- 1views
- 34chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 3-4
*MU GANI A ƘASA...* _Hot Love_©FATIMA SUNUSI RABIU UMMU AFFAN_GAWURTATTU BIYAR._🔥*Page 3-4*Motsin da taji Ummanta nayi ne yasa ta saurin juyowa, da sauri ta ƙarasa kusa da ita. Hawayen da taga Umman nayi yasa ta mance da ciwon da ke goshinta, "Umma kuka? Mene ne ya faru? Dan Allah ki dena kuka Ummata!" Ta ƙarashe maganar ita ma tana hawayen tare da sharewa Umman nata hawayen. 'Ina ma ina iya magana, ina ma komi nawa yana motsi, ina ma ina da lafiyar da zan iya tsayar da zubar hawayenki, Tataah da bakiyi kuka ba har ƙarshen rayuwarki' Abin da Umma ke faɗa a zuciyarta kenan sai dai kamar yarda ta faɗa tabbas bata da damar hakan a yanzu. Tataah kuwa ganin tana goge mata hawayen amma wasu na zuba sai ita ta dena kukan nata cikin karyewar murya take faɗin "Umma na bari kema ki dena, zubar hawayenki tamkar ana ɗiga mini dalma ne a cikin jikina na bari" Ta faɗ...
App exclusive
Continue “MU GANI A ƘASA...” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.