KE CE RAYUWA TAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

KE CE RAYUWA TA

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · One

🌹KE CE RAYUWA TA 🌹Mallakar jamila(maman amir)Da sunan Allah mai rahama mai jin Kai,yadda na fara rubuta book din lafiya Allah kasa na gama shi lafiya Allah kad'a ka ba ni iKon rubuta abinda ya Saba maka.Allah ka jikan iyayen mu 🙏Wannan littafi paid book ne 200 kacal via jamila ibrahim zenith bank 2008237969.wadnda suke Kira na suna so suna iya fara biyan kudin su yanzu.Godiya gareki mai dambu don bazan manta dacshawarwarin da kike ba ni ba 🙏Women writers associ...🖊️Free pageOneYanzu ke don Allah wannan yarinya ba zaki shiryu ba ki gyara halayen ki kisan kin girma?kina yin abubuwan kamar na Yan shekara 6 ko 7,yanzu fa shekarar ki goma fa ke nan Amman sai ka ce yarinyar goye,ke wallahi na gaji ni mayar da ke can zan yi in da na dauko k, na gaji da daukar magana, kullum idan kika fita sai kin dauko min magana sai na fita ba da hakuriDa sasantawa, daga kin daki wannan sai kin kwalawa wa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play