FreeArewaPen original
AUREN FANSA
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · Chapter 1
Peachvine Marquee Wedding & Event CenterShine event daya samu halartar mutane da yawa kama da maza da mata,kowa ka gani yana cikin farin ciki da kuma walwala, Yadda event ya cika da manyan mutane kaɗai zai tabbatar maka cewa taron da ake ko kuma dinner da ake bata ƙanan mutane bace, babu hayaniya ko kaɗan kowa yana wajansa a zaune, kasancewar kowa akwai number seat ɗinsa ajikin gate pass ɗin da aka bada, yadda Mutanan wajan suke sanye da white colour na kaya sai red head zai tabbatar maka cewa colour of the day aka bada. Babu abinda yake tashi a cikin hall ɗin sai waƙar Arman Maleek dake dashi mai taken TUM HI HO a hankali waƙar ke ƙara cikin hall wasu kaɗan daga cikin mutanan dake cikin hall ɗin suna bi kamar haka:_🎻🎸Hum tere bin ab reh nahi sakte__Tere bina kya wajood mera (x2)__Tujhse juda gar ho jaayenge_Toh khud se hi ho jaayenge_ _judaa__Kyunki tum hi ho__Ab tum hi ho__Zindag...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.