FreeArewaPen original
JANNAH
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample Β· 1
*_πJANNAHπ_* _{A TRUE LIFE STORY}_*E.W.F*ByMrs Bbmom muhseenwattpad nameHumaira3461 π ΏοΈ.....1Duk'e nake na tusa mahaifina gaba ina kuka saboda banda kukan banda wani abunyi, haka mahaifiyata itama tana kusadani sai hawaye take sharewa, yayanmu Sule na tsaye gefe ya dora kanshi jikin tagar dakin Innamu sai kanwata zainab."Asabe wai nace daku mutuwa zanyi ne? Kun taru akaina sai kuka kuke mun bana son wannan koke koken,ba yau na fara wannan ciwon ba ya kamata ace kun saba dashi"Baban ya fad'a cikin wahaltuwa muryar tasa kanta daker take fitowa, innamu na kukan take cewa, "malam ciwon ka ba shine yake samun kukan nan ba, rashin gata da galihun da muke ciki da zamu taimakeka mukai asibiti shine ya damemu, da kuma irin wahalar da kake sha aduk sadda ciwon ya tashi,kuka dole ne saboda ana cikin halin da ya zama wajibi ayisa""Ayi amfani da abunda ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.