FreeArewaPen original
HAWAYEN JINI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 01
*HAWAYEN JINI (01)* Hazaƙa Writers AssociationLabari da Rubutawa:Yareema Shaheed *** Ƙirƙirarren labari ne, ban yi shi don aibata wani ko wata ba ko muzantawa ba, kuma ban yarda da a canja min labarina ko canja sunan wani abu daga ciki ko kwaikwayon labarin ba ba tare da izinina ba, yin hakan mutum zai fuskanci hukunci.بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ Sanye yake da riga da wando na shadda kalar sararin samaniya (Sky blue) wanda ya yi masa matuƙar kyau, agogo ya ɗauko ya ɗaura a hannunsa na hagu tare da zura zoben azurfa a babbar yatsarsa na hannun dama sanan ya sa wula kalar sararin samaniya da takalmi. Sallama abokinsa Mahfuz ya yi tare da shigowa ɗakin ya ce," Haba! Abokina Hamdan ka barmu a waje tun ɗazun muna ta tsimayen jiranka, ya ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.