FreeArewaPen original
HAYATUN NAUM
- 1views
- 16chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 2
🍇HAYATUN NAUM🍇EPISODE2️⃣Daga alqalamin🖊️Queen Eeshert*** daya a tsorace take zuciyarta nata dukan uku- uku abinda duk take fargaba shi ke shirin faruwa, "baiwar Allah ke muke saurare" cewar fulani.Dagowa tayi ta dubi Fulani sannan kuma ta dubi jakadiya saita sake yin k'asa da kanta, Fulani ta dubi jakadiya tayi mata alamu da ido alamar cewar me hakan yake nufi? Jakadiya tayi saurin fad'in " ki gafarceni ranki shi d'ade na mance ban sanar dake ba nifa wannan baiwar Allah tunda ta bak'unci wannan masarautar ko sau d'aya banji ta furta wata kalma ba saidai duk abinda na fad'a mata zata tashi ta aikata shi ba tare da ta amsa ba wani sa'ilin kuwa saidai kawai tayi murmushi" Fulani ta sake duban jakadiya cikin rashin fahimta tace " kamar yaya?kina nufin kurma ce kenan?".Jakadiya tace "a gaskiya ranki ya dad'e abinda na...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.