BintoFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Binto

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Agricultural student with creative writing as my passion

More from @fadimafayau

Sample · Binto 1

Da sunan Allah me rahma mejin qai.************Tunkinta take cikin kwanciyar hankali dan har sakin murmushi take lokaci zuwa lokaci kai kace ba'abinda ke damunta cikin duniya,motar kanta abar kalo ce.Kamar wadda aka ce tai unguwar kawai ta murda sitiyarin motar zuwa unguwar dorayi, nima dai yau bara inga ya dorayin take ta fada aranta.Titin qonannen gidan mai tai wanda yai har yan babura ahankula take jan motar gurin ya sauya mata sosai dan ta taba zuwa tun da jimawa, gurin ya sauya sosai ya cika ga jama'a ko ina.Matasa ne da sauran mutane keta hada-hada a dan qaramin titin wasun su hira suke zazzaune gaban kantunan da ke gefen titin wasu kuwa harkar sa'ar su kawai suke.Sosai ta qara rage saurin motar koma ta mance a titi take oho hakan sosai yaja hankalun matasan dake ta hada hadarsu, wadanda bamasu da niyar kallonta se sun kalleta.Kashi tamanin na masu kallon nata zaginta suke wai su za...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play