FreeArewaPen original
IDON NAIRA
- 1views
- 79chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writerπ
Sample Β· DANDANO
*_IDON NERA_* _Mamuhgee__DANDANO_ _ZAFAFA BIYAR 2023_ Traffic light din daya tsayar da wata black Range Rover cikin Dan qaramin cunkoson hanyarsu ta isa gida yabawa matashiyar macen dake bayan motar zaune damar saukar idanuwanta kan hoton kyakkyawan mijinta a shafin farka na jaridar da wani me siyarda jaridu yaketa dagawa Dan a siya.Ajiyar zuciya me sanyi ta sauke tana jin sonsa me tsananin girma na sake mamayeta musamman tunaninta na koda yaushe akan nata dinne ita kadai.Murmushin farin ciki ta sake tana sake kallon fuskarsa a jaridar tareda saka hannu handbag dinta tana lalubo wayarta Dan kiransa taji murmuyarsa.......Dakatawa tayi daga dauko wayar cikin Jakarta tana Dan tsayar da idanuwanta akan jaridar lokacinda me jaridun ya matso har gaban gilashin motarsu Yana sake tallata sanaar tasa.....Ras ta bude ido da kyau ta karanta bayanin dake rubuce baro baro gameda mijin nata da hotonsa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.