WATA ƘADDARAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

WATA ƘADDARA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1 part 1

WATA ƘADDARANASHAMSIYYA MANGABISSIMILLAHIR RAHMANI_RAHIM🌍MANAZARTAWRITERS ASSOCIATION📚🖊M. W. AƘungiya ɗaya tamkar da dubu,masu Nazari da kuma aiki dailimi,burin ƙungiyar ako yaushe shinetafaɗakar sannan ta Nishaɗantar da masoyanta.*** sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai, mammallakin duk wata halitta dake doron ƙasa mammallakin wuta da aljanna mammallakin al'arshi, Allah ina miƙo godiyata a gareka daka ƙara bani dama cikin rai da ƙoshin lafiya nafara rubuta wannan littafin_ _Allah ina roƙonƙa yadda na fara lafiya kasanya na gamashi lafiya kakuma_ _bani ikon isar da saƙon da nake son isarwa na cikin wannan littafin,_ _Allah ka bani ikon rubuta daidai akasin haka kuma Allah ka hani hannuna da rubuta shi, Allah ka_ _sanya na rubuta abun da al'umma zasu amfana dashi Ameen ya hayyu ya qayyum._Tsokaci__Wannan labarin ƙirƙirrarran labarine banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba idan yaci_ _karo da labarin rayuwar ki/ka ayi haƙuri a_ _rashine._Page1️⃣&2️⃣""""""""A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a rayuwata kamar rashin tarbiyya, Tun da nafara girma nasan menene fari da baƙi,nasan ciwon kaina naji a rayuwata bazan taɓa iya auren macen da bata da tarbiyya ba,daga cikin abun da na tsana a rayuwata akwai SATA,na tsani SATA na tsani mai aikatata,Saidai kuma kash! duk yadda nakai ga tsanartata hakan bai hanani cin karo da WATA ƘADDARA ba wadda ta sanya na auri ƴar gidan SATA ma'ana ita yarinyace da ta ginu akan SATA domin kuwa babu wanda bai san mahaifinta ba indai shahara ne a fannin SATA sannan itama yarinyar ta gado halin SATAR,Saidai kuma abun da zai baka mamaki shine bansan wa na aura ba bankuma san ƴar wa na aura ba,duk kuwa da yadda ahalin ta sukayi shuhura ko nace ƙwarin suna a wajen SATA.Tofah! Tirƙashi yaya Kennan zata kasance idan har ya buɗi ido ya gane da wadda yake rayuwa? Shin zai cigaba da zama da ita ko kuwa zai sawwaƙƙe mata dan gudun kar ta haifa mishi ƴaƴa su gaji halinta?. Shin zai fahimci ainihin wacece ita ko kuwa bazai fahimta ba? To wai yama akayi ya aureta ba tare da yasan wacece ita ba,ba tare da yasan ainahin halin ta ba?.***********"""""""""""Darene mai cike da duhu saboda tsabar duhun daren ko tafin hannu mutum baya iya gani kasancewar babu hasken farin wata,garin gabaɗaya yayi shiru bakajin motsin komai sai irin kukan tsuntsaye da ƙwaruna haka, kasancewar ko wane mahaluƙi a wannan lokacin yana kwance domin bacci,kunsan ance dare mahutar bawa, wasu kuma sun duƙufa wajen kai kukan su ga mahallicinmu,wasu kuma waɗanda babu tsoron Allah a cikin zukatansu wannan lokacin shi ya zame musu lokacin da zasu fita domin aiwatar...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0
05

WATA ƘADDARA page 4&5

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play