FreeArewaPen original
WATA ƘADDARA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 3
*WATA ƘADDARA*!!! *NA* *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION* *_BISSIMILLAHIR_* *_RAHMANI_ _RAHIM_* *Page* 3️⃣_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran *** na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... *** domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da *** yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar *** kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻__*infection*__Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*__***_""""""""MUBARAK yana shiga cikin gidan direct ɗakin sirrin shi ya nufa inda zaije ya duba cikin CCTV camera ɗin don ganin mai yake faruwa a gidan nashi,yana zuwa ya ɗakko Computer ɗin wata kujera ya janyo ya zauna a kai,buɗe Computer ɗin yayi sannan ya danna password ɗinta ya buɗeta,saidai tun daga farkon kunna Computer ɗin ya fahimci wani abu a game da ita, bincike ya fara yi a cikinta saidai kuma duk inda ya shiga a cikin Computer ɗin sai ya nunamishi empty,mamaki ne tsantsa ya cika shi domin kuwa shidai yasan cewar idan banda mahaifiyar shi babu wanda yasan cewar da wata aba wai ita CCTV camera a gidan dan ko RAMLAT bai sanarwa ba,to mai yake shirin faruwa dashi ne wai,haka yayi ta ƙoƙari duk wani bincike da zaiyi yayi shi amma baiga komai a cikin System ɗin,shiru yayi tare da dafe kanshi da duka hannayen shi,wani zazzafan zazzaɓine yaji ya rufe shi lokaci ɗaya domin abun ba ƙaramin mamaki ya bashi ba tare da ɗaure mishi kai ba,da ƙyar ya iya maida System ɗin inda ya ɗakkota sannan ya miƙe ya nufi hanyar fita daga cikin ɗakin ko ƙofar ɗakin ya kasa janyowa,da ƙyar ya iya jan kanshi ya iso falon gidan.Zubewa yayi a kan kujera yana jin ƙwaƙwalwar shi kamar kamar zata tarwatse to wannan wana kalar abune haka kamar aikin aljanu,wayar shi ya zaro a aljihun shi da yaji tana ringing ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.