FreeArewaPen original
MIJIN DARE
- 1views
- 26chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma
Sample · 1
F~Page 1/2---------------Kwalliya take ta sheƙawa kamar wacce za taje gasar fitar da sarauniyar kyau,sai jujjuyawa take tana ganin ina ne bai yi ba, wata ƴar tsamurmurar Mata ce,ta shigo ɗakin "mtswww a banza duk wannan kwalliyar ta ɓata lokaci kike, tunda ba wanda zai gani ya yaba"Matashiyar Yarinyar mai suna INTISAR ta zumɓuro baki tace" ni nagaji da gorin Saurayin nan da kike min, duk abinda nayi sai ki ce a banza,a banza""Za kiyi min shiru ko sai na bige bakin, ni kam Inteesar kinyi sallah?""Eh nayi" Budurwan ta amsa tana ɓata rai "to ai shikenan saura in kinje party'n ki ta rawar da kika saba kamar wacce ake wa gangi a ka"Umma ta faɗa tana ɗaukar garin tuwonta ta fita." haba kullum sallah, kullum sallah dai, idan na dawo daga party'n na haɗa nayi"Siff ta buɗe ta tsaya tana tunanin wanne kaya ma za ta sa, dan tafi kowa kyau a wajen.Wani lace mai sauƙin kuɗi orange colo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.