A KAN KANWATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

A KAN KANWATA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya

More from @ummubasheer

Sample 路 CHAPTER 1

KAN K'ANWA TA* 馃尮          馃尮   { *LOVE STORY* }   *NA**UMMU BASHEER*庐 *REAL* *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*  (We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart 鉂f reader's馃摎)_#*** PML WRITERS*#*** Marubuciyar* *RAYUWAR NAJWA* Yana cike da ban tausayi, *A KAN K'ANWA TA* *SAMHA* nayi *ALK'AWARI* zamu zauna tare dan mu d'in *ZURI'A D'AYA* ne, babu *YAUDARA DA CIN AMANA* a tsakanin mu. *PAGE* *1*~*2* *Gudu* take yi sosai fatan ta d'aya ta isa gida, da alama daga makaranta take, Dan Uniform ne a jikin ta, shiga gidan tayi tana faman sauke ajiyar zuciya, da sauri ta d'auki buta ta shiga bayi. Wata datijuwa ce ta fito daga wani k'aramin Kitchen tana cewa"Yanzu haka y'ar banzan yarinyan nan ce ta shigo da gudu, kamar...." Maganar ta ne ya katse lokacin da taga ta fito. Kallon ta tayi tace" *DEEJA* Allah ya shirye ki, dama nasan kece zaki shigo haka" Yarinyan da aka Kira DEEJA ta rik'e k'ugu tace" Ameen shiriya ta addinin musulunci" tayi fari da ido. Tsaki tsohuwar taja tace" idan kin gama rangwad'a sai ki wuce ki d'auki abinci kici" DEEJA tace"Cab ai Ina yanzu gidan su lantana zanje, tayi gulma na inji mairo dan haka dole inje inyi maganin ta"  Tsohuwar tace" Kai wannan yarinya akwai jaraban tsiya, wuce ki cire kayan makarantar tukuna" Tsaki tayi take" ke fa *INNA* kin cika takura" tana fad'in hakan tayi waje da gudu, Dan dama fitsari ne ya matse ta shiyasa ta dawo gidan. Sallati INNA tayi tana cewa"Allah ya shirye ki DEEJA" Gidan su lantana DEEJA ta nufa tana zuwa ta aike wani yaro ya Kira ta, Lantana na fitowa DEEJA ta cakumi wuyan rigar ta tace" Wa na kama, magulmaciya kawai, to Mairo ta fad'a min gulma na da kukayi"Zaro ido Lantana tayi tana had'iye yawu da k'yar ta hau rantsuwa akan ba ita bace Dan tasan halin DEEJA, yanzu sai tayi mata duka, gashi ita ba k'arfi.Tsaki DEEJA tayi tace"ki bar wani rantsuwa ne yarinya yau sai kin gane kuren ki" ai Nan ta hau kokuwa da Lantana, sai dambe suke, Lantana da taji a zaba sai ta fara kuka tana ba DEEJA hak'uri, amma Ina ko sauraran ta Bata yi ba, can sai ga wani mutum ya zo wucewa, Nan ya daka musu tsawa amma DEEJA bata bari ba, sai da yayi magana yace" Kai kun ci gidan ku ba magana nake muku ba?"Rik'e k'ugu tayi tace"yo ai ita ce ta fara tsokana ta"ta murgud'a Baki.Ganin DEEJA ce yasa mutumin wucewa ba tare da yace komai ba, tsaki taja tace"Shigigi plus gad'are = bitazaizai, ko Ina ruwan shi da mu" juyawan da zatayi sai taga ashe Lantana ta shige gida da gudu, tsaki taja irin zamu had'u d'in nan.Gida t...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play