AKAN KANWATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

AKAN KANWATA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya

More from @ummubasheer

Sample · CHAPTER 2

Alarm d'in dake bedside ne ya fara bugawa alaman lokacin da akayi setting d'in shi yayi, Kwance yake kan bed ya rufa da blanket, da k'yar ya iya fito da hannun shi ya kashe Alarm d'in ya cigaba da barcin shi, bayan 5 minutes alarm d'in ya k'ara bugawa, da k'yar ya bud'e blanket d'in ya fito, Masha Allah nace ganin wani handsome guy Kyakyawan saurayi Yana sanye da pyjama, offing d'in alarm d'in yayi sannan ya shiga toilet yayi wanka ya fito ya shirya cikin suit sannan ya rataye rigar doctors a hannun shi, yayi kyau sosai fan's, d'aukar briefcase yayi tare da nufan downstairs, cikin tafiyar k'asaita ya sauko, a dining table ya tarar da kowa suna breakfast, k'arasawa yayi, Mommy'n shi ya fara gaishewa sannan ya gaishe da Aunty'n shi, cikin sweet voice ta amsa mai, Nan wata yarinya y'ar kimanin shekaru goma sha shida ta gaishe shi, ba tare da ya kalle ta ba yace"how are you *HANNA*?" Tace"I'm fine"Tea kawai ya sha ya mik'e tsaye yana duba wristwatch d'in shi, kallon shi Mommy tayi tace"Son baka ci komai ba?"  Yace"I'm okay Mommy" Aunty'n shi tace" sauri kake yi ne *ASHRAF*?" Yace Cikin Shirin fita"Yeah, Aunty *MEERAH* I have patients, I don't want to be late" Tace"okay bye" Fita yayi tare da shiga wata mota mai shegen kyau, straight Hospital ya nufa, Yana zuwa ba tare da wasting of time ba ya fara duba patients d'in shi, bayan ya dawo office ne yayi wasu aikin. In the night Bai dawo gida ba sai around 8:00pm Yana zuwa ya tarar da Aunty MEERAH tana wani aiki a laptop ga HANNA tana Assignment a gefe, tana ganin shi tace" Welcome back Ya ASHRAF " "Hey little" abin da ya iya cewa kenan yayi ma Aunty MEERAH sallama ya haura upstairs, Yana zuwa bedroom yayi wanka sannan ya fito.Mik'a ma HANNA chocolates and sweet yayi, aiko da murna ta karb'a tana godiya,  D'aukar remote control yayi ya canja tasha zuwa MBC Action, yace"Aunty where is mom?" Tace"she's in her room" Yace"hope she's okay?" "Yeah kawai ta kwanta ne" tace  Girgiza kai kawai yayi, tare da d'aukar wayan shi yana buga game.Rufe system d'in MEERAH tayi tace"won't you have your dinner?" B'ata fuska yayi kawai ya girgiza kai alamar A'a, idan da sabo to ta saba da halin K'anin nata dan Sam shi magana bai dame shi ba. Can ya mik'e tsaye ya nufa upstairs, bedroom d'in Mommy ya nufa, ganin T.V nayi ga wuta a kunne sai ya kashe komai tare da ja mata blanket ya rufe ta, rage gudun A.C yayi sannan ya rufe k'ofar, bedroom d'in shi ya nufa Wanda Yana d'an gaba can da nasu, Yana zuwa ya d'auko laptop ya hau duba wasu abubuwa.    A parlour ko har HANNA ta gama Assignment d'in ta sannan MEERAH tace su nufa bedroom su kwanta, da yake kowa da bedroom d'in ta.   .

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “AKAN KANWATA” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play