FANSA 2022Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

FANSA 2022

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Part 1

------------------------------------------------  *FANSA 2022🌹*  *✍🏽 SA'ADATU (KHILISHI CEH)*```Bismillahir rahamanur rahim``````Sadaukarwa ga Hassan ATK, Hussain 8k,Abubakar saleh Kurami, Sdeen, Abubakar Ak Saraki, Muhammad Kareem```       *Free page 1*Karfe sha biyu na dare AHUTA CLUB, club ne da ya amsa sunan shi, idan kana ciki bazaka gane cewa darene ba,saboda tsananin hasken fitilun wajen ko'ina tamkar rana,a wani waje da naga an rubuta VIP wajene wanda babu hayaniya.Wani saurayi naga ya fisge wayar dake hannun wata budurwa,"Magana fa zamuyi ba chatting ba" tunda muka shigo wajen nan kiketa latse latsen waya.Ya fada hakan tare da ajiye wayar saman table din gabansumurmushi budurwar tayi lokaci guda ta zuba mashi idanuwanta masu tsananin haske.Ya jawo hannunta ya rungume a hankali yana fadin "Menene ya hana ki zuwa school...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play