FreeArewaPen original
ƊAN HAKIN DA KA RAINA.......
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am very simple with simplistic mind you will know that if you come closer to me
Sample · Chapter 1 to the end
ƊAN HAKKIN DA KA RAINAƊAN HAKIN DA KA RAINA...... Sanyayyiyar iskar asuba ta daminar marka-marka ce ta fara ratsa sassan jikina, na buɗe idanuwana da ƙyar, yadda na ji gari tsit ga duhuwa ya tabbatar mini ba farkon dare ba ne na tambayi kaina a zuciya, “A nan na kwana kenan? Hisham ka cuce ni. Ya Allah ka bi mini haƙƙina.” Na fara yunkurin miƙewa, sai na ji jikina ya yi mini nauyi, gaɓoɓina kamar ana sassara su, ƙara na sake sanadin zugi da raɗaɗin da gabana ke yi mini.Na runtsa idanuwana haɗe da cijan laɓɓana kana na buɗe su, yanayin da na tsinci kaina da bushashshen jini da na yi tozali da shi a katifar da nake ya sa ni fashewa da kuka mai tsuma zuciya.Hisham ya bi ni da wani irin matsiyacin kallo na raini da ƙasƙanci. Cikin tsiwa ya ce da ni. “Ke dalla rufe mini baki! Idan ba haka ba na karairaya ki." Wannan shi ne a dake ka a hana ka kuka. Bisa tilas na haɗiye kukan da ke ƙoƙarin yin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.