FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ยท Part 1&2
๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค ๐ฉธ *AKWAI DUHU*๐ฉธ*STORY/WRITTEN BY.*โ๐ป _KHADEEJAH SANI JOURNALIST._*ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู **MARUBUCIYAR.*_RASHIN UWA.__RAYUWAR GIDAN KAWUNA.__KALAR TAWA KADDARAR.__RAYUWATA CE HAKA.__KOMAI NUFIN ALLAH NEDEEN NA DEENAH NE"Kausar! Kausar!! Kausar!!! Wai kina inane inata kiranki baki Amsa ba"Cikin sauri na fito daga dakin ina fadin "Na'am Mami gani"Wani kallo ta watsa min tana fadin "Kina jina dama ina kiranki saboda wulakanci shine kikayi shiru ko? Kin kyauta kije Abien ku na kiranki" Cikin sanyin murya nace"Wallahi Mami ina toilet ne shiyasa but kiyi hakuri" banza tayi min tayi hanyar falon Abie hakan yasa gabana faduwa don nasan yauma na hadu da fadan nan Akan abinda y.......Kiran da Yaya faruq ya kwala minne ya hanani karasa tunanin nayi hanyar falon da sauri tare da sallama, Kamar yadda nayi tunani su uku ne a falon da Abie sai Mami sai Yaya, Karasawa nayi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.