FreeArewaPen original
5STARS CHRONICLE Book 2 FREEYA
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
NobleWriter
Sample · CHAPTER 1
MABUÐI Ni 'yar talakawa ce, kuma yarinya mai rauni. Rayuwa ta mini tsanani sosai, na yi kuka. A lokacin da na cika shekara shida a duniya an fara amfani da ni ta hanyar saduwa. Haka kuma sun sanar da ni cewa wasa ne kawai tsakanin yarinya da babban Namiji. A lokacin da ya kamata inyi wasa da Yar bebi kamar sauran yara, da abubuwan ban dariya, kaina dauke da adon ribons. Amman Ni ina kulle a ɗaki mai duhu ana kasancewa da al'aurata na 'Ya mace da wanda ban sani ba. Ana zaluntata. A lokacin da yara yan uwana suke kallon Tom And Jerry. Ni ana nuna mun abubuwan da basu kama ce ni ba a lokacin. ***. Kuma sunakara sanar da ni cewa kawai bidiyo ne na kallo. Ina tunanin cewa yara na samun minti da chocolate ne lokacin da suka kammala nursery class za su shiga primary,ni kuwa ina samun su ne kawai a lokacin da wani mutumi yake son kwanciya dani a gado tare da sharadin kar in fadawa kowa. Ban da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.