FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · #1
Bismillahi rahmani rahimDa sunan Allah mai rahama mai jin kai, wanda ya bani karfi da tunani har na rubuta wannan littafin me suna Ummu salma. The book is dedicated to my lovely mom, Hajiya khadijat Umar ...This book is a paid book, and I want you guys, da kuyi supporting ɗina gurun siyan wannan novel ɗin... Thirteen year old salma has been through a lot in the past, from losing her parent, to then having an aunt that wasn't too fond of her. Beat after beat and punishments, after the next, she still pulls through. .Free page#1Zaune take a kan tabarma, a tsakar gidan, dafafiyar shikafa da miya takeci, cikin nutsuwa kamar wata babba... Yarinya ce da bazata haura shekaru goma sha uku ba. Wata matace da bazata haura shekaru talatin da biyar ba. Tashigo gidan buja buja da ita kamar wata sabuwar mahaukaciya. Kallon kyakyawan yarinyar dak'e zaune Tana cin abincinta Bata ma...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.