DAURIN GOROFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DAURIN GORO

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*DAURIN GORO*HAFSAT RANO1YOUTUBE : ALKALAMI TV *** KOMAI*.A guje ta fito daga dakin jikin ta cikin shigar kayan ma'aikatan jinya, da sauri duk suka mik'e ganin ta nufo su"Ta sauka Dr!" Suka tambaya a rude kuma a tare"Ina maigidanta?" Ta maida musu ba tare da ta amsa tambayar tasu ba.Matsowa yayi da sauri yace"Gani." "Ok muna so ka saka hannu ne, ba zata iya haihuwa da kanta ba dole sai dai ayi mata aiki.""Innalillahi, aiki kuma Dr?" Ya tambaya a kideme"Shine kadai abinda zamuyi mu ceto rayuwarta data abin cikin ta. Kayi hakuri babu lokaci.""Shikenan, Allah sa ayi a sa'a."Bin bayan ta yayi, suka je ya saka hannu sannan ya dawo wajen sauran ya tsaya yana kaiwa da komawa.Bayan shafe tsawon mintuna arba'in da shigar su ta sake fitowa, wannan karon akwai alamun nasara a tattare da ita. Kafin ta k'arasa garesu sukayi saurin isa, fuskar su da...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium1
13

Chapter 13

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play