FreeArewaPen original
ALAKARMU (MUMMUNAR ALAKA)
- 1views
- 71chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author
Sample · Alakarmu First...
Bisimillahir Rahmannir Rahim.Dakin shiru ba abunda kakeji sai karar pumping daka zaka iya ji, tare da sautin nishin mutum daya, zaka yi matukar mamaki ganinshi saman ta, amma sam ba alamun tabuka komai tattare da ita kanta na kallon gefe shi kadai yake kidinshi yake rawarsa.Ringing din wayarshi ne yasa yadan ja hankalin sa ya tsagaita abun da yake, dan tashi yayi ya mika hannunsa gefen bedside din ya jawo wayar, ganin me kiran yasa yadaga ta dasauri alamu yamata da hannu cewan yana zuwa ta jirashi, toilet ya nufa direct dan tasowa da kanta tayi taga shigarsa "Yes! Yes!" abunda ta iya ji kenan sanda ya rufo kofar.Maida kanta tayi kan filon jitake kamar zatai binduga dan bacin rae da haushi, tsabar bakin ciki kan kace me tuni idannunta da suka cicciko nan take, hawaye ne ya soma gangarowa kan kyakyawar fuskar tata kamar an bude pampo, tashi tayi taja zaninta dake ge...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.