FreeArewaPen original
ZEEYAD [The Abandoned Prince]
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*Z E E Y A D*```(The Abandoned Prince)```*NA**JIDDAH BINT MUHAMMAD**MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION**Note:*_Banyi alƙawarin Posting kullum ba😁, sannan kuma labari na ƙagagge, ne banyi shi dan cin zarafin wani koh wata ba, kowa dai yasan da cewa ɗan Adam ajizi ne, dan haka duk wani kuskure da aka samu cikin labarin nan toh a bisa rashin sani ne, ba zan kar6i cin mutunci koh wasu ƙananun maganganu ba, MHIZZ JIDDHERR batada abokin faɗa, kowa nawa ne, dan haka idan kin zage ni koh a 6oye ne na yafe miki😁__Bismillahi_Rahmanin_Rahim__*YAA WAHHABU,KAMAR YADDA NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA,KASA NAGA ƘARSHEN SA LAFIYA BA TARE DA AN SAMU WATA MATSALA BA,Aameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum🤲🏽*_*001...**Cairo [Egypt]*..............."My life my rules, nobody has the audacity to interfere in my life, and nobody has the gut to decide what is good or better for me...this is my life so let me live it the way i want it, Your highness ni ba yaro bane why then duk abinda zanyi sai wani ne zai yanke hukuncin hakan,why ba za'a barni nayi rayuwa ta cike da ƴanci ba kamar yadda akasan kowane cikakken ɗan sarki mai ragamar mulki a ƙasa ba?, am tired, am fed up with all this shit, so let me be, i need freedom...so freed me from all this...Please" ya ƙarashe cikin cize haƙora yana kallon farin dattijon dake kishingiɗe kan kujerar alfarma inda fuskar sa ke fitar da tsantsar 6acin rai.A fusace ya juya ya fara tafiya, daidai isowar sa bakin ƙofa ya tsinkayo muryar dattijon nan."ZEEYAD!" ya ƙira shi cikin kakkausar murya.Runtse idanu yayi yana dakatawa ba tare da ya juyo ba.Miƙewa dattijon nan yayi daga kan Kujerar sa yayin da fadawan da suka zagaye shi suka shiga gyara masa doguwar alkyabar dake jikin sa."How dare you hun?, babu wani mahaluƙi da ya ta6a karya koh ƙetare dokar da na gindaya a wannan masarautar, yau kai ɗan da na haifa baka isa ka karya min doka kuma na kyaleka ba, dan kana gudan jini na ba hakan na nufin zakayi dukkanin abinda kaga dama kuma na barka ba, dole ne kabi doka kamar yadda kowane mahaluƙi keyi a masarautar nan, idan kuwa ba haka ba lallai zaka fuskanci hukunci mai tsanani."A fusace ya juyo yana fuskantar Uban nasa yace "I know it,I know you will never change,your mind has already been poisoned, but sooner or later zaka gane cewa what you're doing is totally wrong Father, am your Son your own flesh and blood, but you never gave me a Fathers love...""ZEEYAD!, Enough of this Nonsense....""You better keep your mouth shut,save your words it maybe useful for you next time, this is between me and my Father, so you better not interfere in it, understand?" ya faɗa cikin katse ta yana aika mata da mugun kallo."ZEEYAD!" ya Faɗa yana mai wanke sa da wani irin zazzafan mari."Ashe bakada kunƴa har haka bansaniba?, a matsayin uwa take a wurin ka.""Ba uwata bace, Mahaifiya ta...
App exclusive
Continue “ZEEYAD [The Abandoned Prince]” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.