MOONFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MOON

  • 1views
  • 14chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Mikiya 🦅💕

More from @nimcyluv

Sample · Chapter 1-2

A hankali da fito daga cikin gidansu zuwa tsallaken titi,tana sanye da riga da wando na Pakistan an ɗaure mata sumar kanta da ribbon wanda ya sauka gadon bayanta,hannunta ƙaramin ta tura cikin ma dai-dai cin bakinta sai juya manyan idanunta take,wajan mai ice cream ɗin ta ƙarasa tare kuntu gefen rigar ta ta ciro sabuwar ɗari biyar,ɗan washe bakinta tayi wanda suke jere da fararan haƙora tare da miƙa masa kuɗin hannunta tace "kaban ice cream" baki ya buɗe tare da yin dry yace "ƴar yarinya mene sunanki?" rarraba idanunta tayi kafin tace "Moon" kanta ya shafa yace "a'a Moon ai ba suna bane,a makarantar yaya ake ce maki?" Ice cream ɗin da yake bata ta amsa kafin tace "Maimunatu Abdullah" tana faɗin hakan ta juya a hankali tare da tsallaka wa titin daya raba tsananin gidansu,kai tsaye wajan get ta nufa tana ta kallon wani getman na gidan dake farcing gidansu,knowking tayi da sauri mai gadin y...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters14
premium10
05

Chapter 9-10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Chapter 11-12

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
07

Chapter 13-14

Premium
Updated a year agoAvailable now
08

Chapter 15-16

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
09

Chapter 17-18

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
10

Chapter 19-20

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
11

Chapter 21-22

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

Chapter 23-24

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
13

Chapter 25-26

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
14

Chapter 27-28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play