SANADIN LABARINAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SANADIN LABARINA

  • 1views
  • 60chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Free Page 1

Sanadin       Labarina          Free Page (1)©®Hafsat Rano ****Gudu take a cikin ruwan da ake tsugawa kamar da bakin kwarya, kokari take ta kai gidan kafin duhun magriba ya sakko, duk da shekarun ta ba zasu wuce sha hudu zuwa sha biyar ba, amma haka ake aikenta har gaba da in da taje a yanzu,ba yau ne karo na farko da ruwa ya fara tare ta ya zane ba, ba kuma shine zai zama na karshe ba, duk da haka har yau ta kasa sabawa da dukan ruwan, duk sanda ya tabata toh fa sai ta kwanta rashin lafiya amma hakan ba zai hana idan wani hadarin ya sake hadowa a sake aiken nata ba. Daidai wajen wani shago tazo wasu manyan mutane da suka fake a wajen suka ce tazo ta fake, kallon su tayi kawai ta cigaba da gudu a cikin ruwan dan idan har ta yarda ta fake din toh bayan dukan ruwan za'a kara mata ne da dukan gaske, shiyasa ta gwammace ruwan ya dake ta akan dukan Iya Lami wanda a duk sanda ta dake ta sai ta sha matukar wahala, bayanta duk shatin dukan ta ne da kafafun ta, shiyasa take matukar tsoron abinda zai hado su da ita.   Tana cikin gudun takalmin ta ya tsinke, ta durkusa ta cire su dukka ta rike a hannu ta cigaba da falfala gudu. A zauren gidan nasu ta tarar da iya Lami tana hura wuta, wani kallo tayi mata wanda ya saka hantar cikin ta kadawa, tayi saurin cewa"Wallahi ita ta tsaida ni, sai da aka samo chanji kafin nan kuma har an fara ruwa." Ta fada tana rawar sanyi hakoranta na hadewa waje guda."Bani." Tace tana mikowa hannu, hannun na rawa ta mika mata ta warta tana hararar ta"Shegiya me zubin mayu, wuce kije ki cire kayan nan kizo nan,kin tsare ni da shegun idanuwan ki kamar na kura."Da sauri ta shige ciki tabi gefe ta shiga dakin ta, ta cire kayan ta shanya su akan kofar langa-langar dake dakin sannan ta saka wasu, har cikin kashin ta take jin wani irin masifaffen sanyi, amma haka ta sake fitowa ta koma zauren, ta samu gefe ta durkusa ta hau tankad'e, tana yi tana gyara wuta, ta gama ta rud'a sannan ta koma gefe ta hade kanta da guiwarta zazzabi na neman rufeta.   Ji tayi an duma mata dundu, ta dago da sauri tana kallon Iya Lami akanta"Dan ubanki shine zaki yi min talgi ruwa ruwa, ki hade kai da guiwa kina ji har ya soma zubewa dan rashin mutunci kiyi kamar baki sani ba?."Da sauri ta kalli wajen tukunyar, ta mike da sauri ta hau gyarawa tana rage wutar baya, kwafa tayi ta sake ficewa lokacin ruwan ya tsagaita sai dan yayyafi da ake yi, a gaban wutar ta zauna dirshan har ta gama tuwon ta kwashe, ta maida ruwa akan tukunyar da zata gasawa baffanta kafarsa.   Tana zaune ruwan yayi ta kwashe kwanukan tuwon ta shigar dasu dakin iya Lamin sannan ta samo baho ta juye ruwan ta dauka ta shiga dakin Baffan da sallamar ta, yana...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters60
premium55
06

Page 6

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
07

Page 7

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
08

Page 8

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
09

Page 9

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
10

Page 10

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
11

Page 11

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
12

Page 12

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

Page 13

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
14

Page 14

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
15

Page 15

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
16

Page 16

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
17

Page 17

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
18

Page 18

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
19

Page 19

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
20

Page 20

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
21

Page 21

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
22

Page 22

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
23

Page 23

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
24

Page 24

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
25

Page 25

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
26

Page 26

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

Page 27

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

Page 28

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

Page 29

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

Page 30

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

Page 31

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

Page 32

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

Page 33

Premium
Updated a year agoAvailable now
34

Page 34

Premium
Updated a year agoAvailable now
35

Page 35

Premium
Updated a year agoAvailable now
36

Page 36

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

Page 37

Premium
Updated a year agoAvailable now
38

Page 38

Premium
Updated a year agoAvailable now
39

Page 39

Premium
Updated a year agoAvailable now
40

Page 40

Premium
Updated a year agoAvailable now
41

Page 41

Premium
Updated a year agoAvailable now
42

Page 42

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

Page 43

Premium
Updated a year agoAvailable now
44

Page 44

Premium
Updated a year agoAvailable now
45

Page 45

Premium
Updated a year agoAvailable now
46

Page 46

Premium
Updated a year agoAvailable now
47

Page 47

Premium
Updated a year agoAvailable now
48

Page 48

Premium
Updated a year agoAvailable now
49

Page 49

Premium
Updated a year agoAvailable now
50

Page 50

Premium
Updated a year agoAvailable now
51

Page 51

Premium
Updated a year agoAvailable now
52

Page 52

Premium
Updated a year agoAvailable now
53

Page 53

Premium
Updated a year agoAvailable now
54

Page 54

Premium
Updated a year agoAvailable now
55

Page 55

Premium
Updated a year agoAvailable now
56

Page 56

Premium
Updated a year agoAvailable now
57

Page 57

Premium
Updated a year agoAvailable now
58

Page 58

Premium
Updated a year agoAvailable now
59

Page 59

Premium
Updated a year agoAvailable now
60

Page 60

Premium
Updated 8 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play