FreeArewaPen original
GABA DA GABANTA
- 1views
- 79chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple minded
Sample · CHAPTER 1 THE BEGINNING
💫GABA DA GABANTA 💫Page1Cool ce!Free book ne, Comment kawai nake buƙata please, if not zanyi abun da bakwa so 🌝Typing ba kullum ba, sai an ganni kawai.Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba.Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina.BISMILLAHIRAHMANNIRAHIMDattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa riƙe da 'yar ƙaramar radio, yana saurara.Wata Haɗaɗɗiyar mota ce ƙirar Annoconda, aka kwararo dogon layin da Ita, wanda gudun da motar take ta haddasa tashin wata 'yar ƙaramar guguwa.A ƙofar wani makeken gate motar tai birki, aka fara wani irin horn, sai kace yaƙi.A gigice ya yasar da radiyon da ke hannunsa, ya miƙe a zabure ya nufi gate ɗin, yana gaganiyar buɗe shi.Yana buɗe gate ɗin, aka turo hancin motar, zuwa wani s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.