FreeArewaPen original
FARHATAL-QALB!!(FARIN CIKIN ZUCIYA)💕
- 1views
- 71chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!♥️
Sample · DANDANO….!!
××FARHATAL-QALB××(FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️×NA××NANA HAFSATU×(MSS XOXO)×ZAFAFA2022×DANDANO DAGA LITTAFAN FARHATAL QALB.......×NEW G/R/A SHURAH××*A* nutse take tafiya kanta a kasa, Sanye cikin uniform ruwan sararin samaniya. Yayin da hijabin da ke jikinta fari ne qal da shi. Kafafunta sanye cikin sandal takalmi daya gaji da dinkin zare. Yayinda kafafuwan ta ke cikin safa fara.Sai yar jakar goyo ta buhu mai igiya. Idanuwanta na cikin gilashi da alama na kara gani ne wato medicated. Ita da kayan da ke sanye jikinta komai a tsaftace yake.Uniform din sun sha ninkin guga ko ina tsaf tsaf da shi. Cikin sassarfa take tafiyar komawa gidah.layin shiru. Tsit! Sai kukan karnuka da na kanari. Ko'ina jibga jibgan gate ne. Yayinda masu gadi ke kofar gidajen da suke gaadi. Su na hira.Manyan motoci na faffake a kofar gidajen. Dake dauke da shuka da dama. Iska mai ratsa jiki da bargo ce ke faman kaada bishiyu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.