FreeArewaPen original
IDAN BA KE
- 1views
- 84chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya π¦ π
Sample Β· Thriller
Jihar Adamawa (Fula: Leydi Adamaawa) jiha ce dake a shiyyar arewa maso gabas na siyasar Najeriya, Gombe (jiha) da Borno daga arewa maso yamma, Gombe zuwa yamma. a yayin da ta hada iyaka da kasar Kamaru daga gabas. Jihar ta samo asalin sunanta ne daga tarihinta na Masarautar Adamawa, tare da tsohuwar babban birnin masarautar watau Yola wanda take matsayin babban birnin Jihar Adamawa a yau. Jihar ta kasance daga cikin mafi rabe-rabe tare da harsuna na asalin garin daban daban fiye da guda 100 - an kafa Jihar a 1991 a sa'annin da aka raba tsohuwar Jihar Gongola don samar da Jihar Adamawa da Taraba.Labarin *IDAN BA KE* labari ne da ya faru a zahiri bawai ΖirΖira ba, ina nufin ba (fiction story) ba ne. Jaruman Littafin mu guda uku ne, *HALISA* *ZARAH* da kuma *CAPTAIN ALIYU HAIDAR* wanda ya fito da ga cikin Ζabilar *Kanuri* yayinda Halisa y fito da ga cikin Ζabilar Fulani. Sai dai rashin sani...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.