FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*NA MAKA NISA*Story & writing By*Zara Muhammad sunusi(Ummu HEEBBAT)*Kubiya kusamu naku baki daya documentKafin free pg ya kare Bismillah.......Pg 1&2*Barno State*--------------- plsss mom ke daya ce zaki taimake ni cikin wanna halin dana ke ciki, wallahi bazan iya rayuwa idan ban same ta ba ! Abdul Hakim kenan cikakken namiji kuma matashi wayayye mai isa da kyau da asali da kamala da kudi !Dogon namiji ne mai haiba fari mai dogon hanci fararan idon sa kadai abin kallo ne baya da jiki sosai sannan bai da rashin jiki haka dai yake tsaka-tsaki.Juyowa mum tayi ta dube shi ”My son dan Allah sai yaushe zaka dawo nutsuwar ka ne ! Abdul Hakim dan Allah me sa kake neman jazamin ne,Idan daddy yaji wannan maganar kasan makomar zancen amma bazaka dai na faɗa ba .””Mommy wallahi Ina cikin tashin hankali ban san ya zanyi da soyyayyar nan ba ban san ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.