FreeArewaPen original
BANI DA LAIFI!
- 1views
- 47chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse
Sample · Part one
Ammi ta Kara shigowa dakin Dadaa a Karo na biyu, se a lokacin ta same shi ya fito daga wankan, Dan duk zuwan ta wanka yake, tayi kyau saboda dama ita din me kyau ce, kallon farko bana tunanin zakai saurin saka ta cikin wani yare da sauri, idan ka zauna da ita zaka fahimci ta fito ne daga yankin da ake ma lakabi da "home of beauty" wato Adamawar Yola! Tana sanye da wani lace mustard yellow da aka Masa ado da bakin zare, fuskar ta Babu kwalliya Amma Bata manta ta zizara kwalli a idanun ba, lebenta se kyalli yake saboda balm din da ta saka, tayi kyau sede duk wannan abun Babu wani annuri a fuskar tata! Ya dubeta lokacin da take kokarin Taya shi saka links yace" Ya fuskar taki Haka Babu annuri a cikin ta!"Ta Dan dube shi wani Abu na Dan tsikar zuciyar ta tace" Kayi kyau da yawa Dear! Se kace Kai ne angon ba Baban amarya ba'Dukda maganar ta tasa gaban Dadaa ya Fadi Amma se ya saki murmushi Wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.