KARAGAR ISRANIYAFree

ArewaPen original

FantasyFreeOngoing

KARAGAR ISRANIYA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A wife,a mother,a friend,a dreamer and lastly but not the least,a writer with a new perspective😁😘😘😘

More from @oumwalid

Sample · Babi 1 & 2

KARAGAR ISRANIYA BISMILLAHI RAHMANIR RahimMASARAUTAR ISRANIYA,Shekaru Talatin da biyar da suka wuce"Tabbas baki yaudare ni ba,kanki kika yaudara! Duk irin mutuncin da na ke yi miki, da irin arzikin da kika samu a jiki na ke da zuriyarki baki daya! Wai yau ni kika yaudara Karzima!! To na rantse da Arr'ana wanda ke kinsa girman matsayinsa a zuciyata, kin yi mun karya na karshe,wannan harshen naki yayi karya na karshe dan yanzu nan za'a datse abin banza.....Ladhan!" wani murjejen kato ne ya matso kusa,ya bar inda da yake tsaye daga gefen Sarauniyar shi da amintacciyar baiwa Hanaza, hannunsa na hagu dauke da wani kafcecen takobi me lankwasa wanda tsananin kaifinsa yasa har wani bala'in daukar ido yake, yayi kan tsohuwar dake wani irin barin jiki kamar mazari, kafin ya iso inda take harta isa gaban uwargijiyar tata ta zube ƙasa kamar zata yi mata sujjada hannuwanta duk biyu ta rike kafarta, ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play