BAMU DACE DA JUNA BAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BAMU DACE DA JUNA BA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya

More from @ummubasheer

Sample · Chapter 1

BAMU DACE DA JUNA BA❤‍🔥{Short and Loving Story}NA UMMU BASHEERHASKE WRITER'S ASSOCIATION  {Home of Experts and Perfect Writers} *PAGE 1-2**Cike* da tafiyar k'asaita ta fito daga cikin mota, tafiya take tamkar baza ta taka k'asa ba,Sanye take cikin English wears na riga da skirt,tayi rolling d'in k'aramin veil a kanta, ga Kuma sunglass da tasa. Fuskar ta a d'aure yake babu alamun dariya, yayin da driver yayi saurin bin ta a baya d'auke da briefcase d'in ta. Cike da tafiyar k'asaita ta Shiga parlour'n gidan Wanda ya tsaru ta ko'ina, Driver dake Bayan ta ya ajiye mata briefcase akan kujera, tare da cewa"Madam a huta lafiya" Ko kallon shi ba tayi ba bare ta amsa mai, dama already ya Riga ya Saba da halin ta, kawai sai ya fita. Wata Mata ce Tana da kyau,tana sanye da kayan alfarma ga gold a wuyan ta da hannayen ta, murmushi ta saki ganin y'ar nata tare da cewa"Lovely...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play