DAN MAFIYAFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

DAN MAFIYA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER 1

DAN MAFIYA 🧛#CHAPTER_1By ✍️ Malik al-AshtarAlhamdulillahi ina godiya ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani ikon fara rubutun wannan labari, ina fatan yadda na ɗora alƙalamina lafiya na saukeshi lafiya, Allah ka bani ikon rubuta abinda zai amfani wannan al'umma taAnnabi (S.A.W)بسم الله الرحمن الرحيم “Abinda ƴan mata suke nema waje ne ban sani ba. Kullum a cikin jaridu ana faɗa, koda yaushe har ma bisa yanakun gizo, maganar ake yi... Ta yaya har yanzu suke faɗawa a irin wannan tarkon?”“Ai koda manya ana faɗa, ƴaƴanmu na yanzu ba zasu sauya ba ! Kawai sai dai mu roƙi Allah ya shirya mana su.”“Ni fa a cikin daren nan na ji motsi a bayan gida amma sai nayi tunanin ko maguna ne..”Cewar ɗaya daga cikin mutanen unguwar, wanda ya kasance shi ne gidansa yafi kusanci da inda aka tsinci gawa da safen nan..“Koma dai meye a samu a sanar da danginta. Wa ya san ina ne gidansu?”“Kai ni ban taɓa ganin ya...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play