FreeArewaPen original
MATAR GWAMNA 1
- 1views
- 20chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · Welcome
Bismillahir Rahmanir Rahim.*Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya bani iko da kuma damar fara rubuta wannan labari. Ina addu'ar Allah ya sa yadda na fara lafiya na ƙare shi lafiya. Amin**wannan labari zai zo daga kashi na ɗaya zuwa kashi na uku Insha Allah. Na ɗaya zai zo a kyauta yayinda kashi na biyu da na uku zai zo na kuɗi. Zuwa gaba kaɗan zan sanar da farashin da za a same su**wannan labari ƙirƙirarre ne, idan yayi kamaceceniya ta wani fanni da rayuwar wani, wata ko wassu to bisa kuskure ne, ba ayi dan cin zarafin kowa ba*Please follow and share
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.