ƳAR ƘAUYE KO ƳAR BIRNI part 2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ƳAR ƘAUYE KO ƳAR BIRNI part 2

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele Bismillahir-rahmanurrahimPart 207038260028Cikin takaici takashe wayan Baifi mintina ba ko Habiba tazo Tace mae yafaru sahibaNan takwashe komae tagaya mata Habiba ta gyara zama tace nifah ina zargin yarinyar nan tana ha'da miki da surkullan Su na QAUYE. Bakiji mah boka ya fa'da ba tace Tsinanniyar yarinya wlhi natsane taHabiba tata6e baki tace nida zakibi shawata dakin fita daga harkarta kibar mata MARWAN 'dinKefah babbar yarinyace bae kamata kidinga nuna kishinki akan namiji hakaba Tace lallene mah Kina nufin nabar mata MARWAN Tace bazaki iyaba koTace kwarae Tace danice wlhi bar mata shi zanyi inyi rayuwata Cikin farin ciki da annu'shuwaTace abune mae wuya nabar ma wata MARWAN kima dena wannan zancan Habiba tada'da gyara zama tace Mezae hana to muje wajan wani bokan.Tace nifah duk inda zamuje muje indae buqatata zata biya ya rabu da ita Tace hmm Mery kenan shikenankisa mana rana muje gun nakan dutse Tace wane sa rana Da badan inajin tsoran kar MARWAN yatambayi munafukin canba damunje mundawo yanzu Tace wazae tambaya Tace megadi man Tace shikuma asuwa Tace shi amae fa'dar gsky Tace aikam Yanzu dae zan samu lugwigwitaki kowaMaryam tace Kedae baki gajiya wlhi Tace yazanyi nagaji da gwana kamarkiNan suka fa'da aikata masha'arsuTunda MARWAN ya'dau hanya shuru bamae mah kowa maganabacci yayi awan gaba da Nafisat Hakanko yaba MARWAN damar kallanta San ranshiHar yatsaya yasiya mah babanta kayan abinci da hajjiya bata farka baAgajiye suka iso qauyan Gidan megari suka sauka Hajjiya tayi murna da ganinsu sosae Tagabatar musu da abinci da ruwa mae sanyi tare da suyayyun kajiMARWAN yayi 'dakin AdamuNafisa tazage sae labarae takeba mah hajjiya Tace yanzu fah na iya turanci Hajjiya tace Badae yaran ya hudawa baTace shi.Kayya banji 'dadiba Tace yana da da'difah Tace kukuka sani Tace ni namatsu naga BABANA Tace aikam ya kamata dan kunda'de bakuga junaba Tayi murmushi  Adamu da MARWAN ne suka fito.Adamu yace kaga matar yayah sae atashi muje gun baba ko tace gidanmuYace eh kaeDa sauri tatashi tasa gyalanta Hajjiya nacewa yanzu ko take maganar shi MARWAN yazuba mata ido kawae danYanasan kasan cewa ajikintaTunaninta da qafah zasu tunda banisa Amma sae taga sun shiga motaAkofar gidan nasu taga baban nata yana wankin hulunaMARWAN na tsayawa tafita da gudu tana cewa babaShima ganinta yasa fuskarshi tahaske da fara'a yace NafasatuTace na'am.baba Yace kece tace nice baba MARWAN da Adamu suka duqa gaida shiYa'amsa Cikin kulawa.Yace mushiga ciki Nan suka shiga Da baba Larai suka fara arba du...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “ƳAR ƘAUYE KO ƳAR BIRNI part 2” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play