HALIN WASU MUTANANFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

HALIN WASU MUTANAN

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

'-'☆'-☆"˜•☆•¸☆"☆ª☆_☾'☆•❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ ☆*TANTIRANCI KO KARUWANCI*☆*.¸¸.*♠ *.¸¸*❆ ¸¸.*🤱🏻¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ '☆'-'☆'-☆"˜•☆•¸☆"☆ª☆_☾'☆•{Fad'i alkairi ko kayi shuru)🤫A true life story*Follow me on *** @rahamanalele*Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh'md Rufa'i Nalele..☆***" بسم الله الرحمن الرحيمPage 1Matar Aure ce na yarjema ta karanta wannan labari nawa, Sannan ki d'auki abu me amfani kibar bara amfani, ban yarda kina budurwa ko bazawara ko kana saurayi ko bazawari ku karanta min labari ba.. Waige waige yakeyi acikin layin nasu. Sam bazai wacce shekaru ashirin da biyar ba. Yaro ne kyakkyawa ajin farko wanda kallo d'aya zaka mai kasan ya had'u tako ta'ina.Ya tara abubuwa kamar haka..Tantiranci. Wayewar zamana. Ilimi. Iya wanka...ABDUL D'AN KASADA kenan me karatu...Abokansa ne suka sakamai wannan sunan ashekara biyu kad'al kuma ya bishi..ABDUL ya rasa abubuwa uku arayuwarsa..Ya rasa soyayyar Mahaifiyarsa da y'an uwansa.Sam mahaifiyarsa Mama Saude bata qaunarsa arayuwarta. Bata da abun qi kamarsa a rayuwa.Tunda ABDUL ya tashi bai tab'a ganin ranar daya zauna shida ita sukayi magana irinta uwa da d'a ba. Kullum cikin cikin hantaransa take da nuna masa tsana. Kai baqin hali dai iri iri ba wanda ABDUL baya gani agun Mahaifiyar tasa..Kaf cikin gidansu da unguwarsu ba wanda baisan da zaman qiyayyar da Mahaifiyar tasa take masa ba. Hatta abokansa suna mamakin irin tsanar da Mahaifiyar tasa take masa.ABDUL yana da aboki AMEER. AMEER layinsu d'aya da ABDUL Saidai AMEER iyayansa masu kud'in gaske ne. Sam bazaka tab'a had'a gidansu AMEER danasu ABDUL ba.Saboda gidansu ABDUL shine gidan talakawa na biyar acikin unguwar tasu.AMEER tun tasowarsa arayuwa yake da rashin ji. Sam AMEER baya ganin kowa da gashi.Ya rigada yayi suna wajen rashin mutunci..Ga satan kud'in iyayensa da shaye shayen tsiya dabin mata kamar d'an akuya.Sam bazakiso had'a Y'arki aure da AMEER ba..Gashi su biyu kacal iyayensu suka Haifa shida qanwarsa Abida.Suna sansu suna qaunarsu shiyasa yake amfani da Wannan damar yake iskancin dayaga dama..Azahirin Gaskiya iyayensa suna matuƙar qoqari kan ya kintsu..Dan basu san halaiyarsa kaf. Dan ko kad'an baiyiyo halinsu ba Kasancewarsu nagari. Kawai sun yarda bata yanda Allah baya jarabtar bawansa.Hakan yasa suke mai addu'a babu dare Babu ranahBambancin rashin jin AMEER da ABDUL abu biyu ne Sam shi ABDUL baya bin mata baya aikata zina.. Sannan idan abinka zaikai shekara agaban ABDUL bazai tab'a d'aukar maka shi ba. Ma'ana anan baya sata baya aikata zina.Saidai fa duk rashin mutuncin AMEER ABDUL yafishi. Dan shi idan yace yes baya dawowa yace noIdan yace saiya aikata abu to Wallahi saiya aikata kodako abin nan zai kaisa ga caji office ne.S...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “HALIN WASU MUTANAN” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play