FreeArewaPen original
AUREN WATA TARA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample Β· CHAPTER 5
[10/19, 12:07 PM] Mother Mamy: π¨ββ€οΈβπ¨ *AUREN WATA TARA* π¨ββ€οΈβπ¨ ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq**_TEAM GAWURTATTU BIYAR_*ππ ΏοΈ............*23 & 24*Sosai Hajiya ta shiga f'ada Inda ta shiga ba tanan take fita ba Ganin haka ya sanya MD barin palour ya ma bar gidan gabak'i d'aya ya koma gidansa.Tunda yaje ba tunanin da ya ke sai maganganun Hajiya baijin zaiyi abunda Hajiya take so Amma kuma Tabbas yasan.muddin Amira bata haihu ba da gaske Hajiya Aure zatayi masa Dan ta isa da su hatta mahaifinsu da yana raye ita ke ikonshi bare shi sosai ya shiga kogin tunani sai Jan tsaki ya ke ya Ma rasa mafutar da zai samu.Jabir ne ya fad'o masa a rai Dan ba abunda ya ke boyewa aminin nasa tun pri sch ya na Danna masa kira ya ce ya na buk'atar ganinsa ya ce gasanan.Minti ashirin mai kyau jabir ya Iso cike da damuwa ya kalli abokin nasa ya ce. "Yadai Bloody akw...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.