FreeArewaPen original
Hoorain mai kusumbi (the hunch back girl)
- 1views
- 42chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as π½ππππΈπππ, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading β€οΈ
Sample Β· 1-2
ππHOORAIN MAI KUSUMBIππ(The hunch back girl)#general fiction#hot love#scracife#Hatred#betrayal#destiny_NoorEemaan_πβοΈThe writer ofRAYUWAR FAHEEMAHMIJIN AMMI NANE SILAKYAUTAR KODAPAPI NEABRAHAM and now......HOORAIN MAI KUSUMBI (THE HUNCH BACK GIRL)_*hoorain zai zo da wani salo na daban wanda ban taba yi ba, novel din na daban ne, ya sha bambam da duk wani Novel nawa, ban ce alkamina yafi na kowa ba, amma alkalamina na daban ne, just follow my pen, and i assure you that you Will never regret*_Hoorain mai kusumbi (the hunch back girl)Wanna ba labarin soyayya bane, labari ne ta yanda tsaftataciyyar soyayya bata taΙa mutuwa.In the name of Allah, most gracious, most merciful.Chapter 1οΈβ£β©2οΈβ£*BUKAVU BARRACKS KANO*Babban barikin sojoji ne mai matukar girma, yana Ιauke da waje je daban-daban, yayinda kabilu mabambamta hadi da addinin ne a cikin barikin, sosai suke zaman lafiya ga hadin kai gwanin sha'awa.Ko wani soja da iyalan sa da area da suke zama, ya danganta da rank (muΖamin) Mutum.Misali akwai officers mess, batcher, White House, da sauran su, haka ma akwai asibiti da suke kira MRS duk a cikin barikin.Zaune yake a officer dinsa, in da aka kawata office din da kayan k'awa irin na sojas...fuskar sa a murtuke yake amma hakan bai hana kyawun sa buya ba.Kyakkyawan matashi ne mai shekaru talatin da biyu a duniya, sanye yake da kakin soldier da yayi matuΖar yi wa farar fatar sa kyau, duk da a zaune yake amma hakan bai hana mutum ya gane cewa shi din dogo ne ba, mai fadaddar kirjin, a takaice dai giant wanda ya sha training sosai.Gashin kansa mai tsayi ne, har parking yake, domin yazo masa har saman kafadun sa, sai dai bai barin shi a baje, always Yana parking gashin.Sajen sa mara yawa kwantacce ne daya kara masa wani sirrin kyau, zagayayyen fuska ne dashi mai dauke da cikakken gira hadi da eyelashes masu yalwa, hacin sa dogo ne mai tsari, idanun sa madaidaita ne masu Ιauke da eyeball sky blue, sai bakin sa madaidaici red color, a takaice dai he's damn handsome!System ce a gaban sa yake operating da hannu biyu at the same time cike da kwarewa, yayinda lokaci zuwa lokaci yana Ιan sipping coffee dake kan table din shi, sam bai damu da abinci ba, mafi yawan lokuta yafi gane wa coffe.Alamun sako ya gani an Turo ta Gmail din shi, hakan yasa bayan ya gama abinda yake ya shiga.sunan field marshal ya gani, wanda hakan ya nuna cewa shine ya Turo masa sakon, a nutse ya karanta komai in less than five minutes duk da yawan rubutun...Hannu ya sa ya shafa kwantaciyyar sumar sa, sanan ya furzar da iska daga bakin sa hadi da lumshe rikitattun idanun sa.Amsa ya rubutawa marshal da cewa ya gan sakon, sannan ya kashe system din gaba dayamikewa yayi tsaye... Masha Allah dogo ne sosai wanda ya dace da tsarin halittar jikinsa, hular sa ta sojas ya saka wanda ya Ζara masa kyau sa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.