FreeArewaPen original
GIDAN DUHU
- 1views
- 7chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter one
GIDAN DUHU NA RUKAYYA IBRAHIM LAWALTaɓa Ka Lashe Kotun cike take maƙil da jama'a alƙali ya rufe kundin shari'ar da ake kan yi bayan kammala ta. Wasu daga cikin jama'ar da ke kotun suka fara miƙewa suna fita sakamakon kammala shari'ar da suke sauraro, yayin da wasu suka zauna don ba wa idanuwansu abinci. Furoskito ya miƙe riƙe da wani farin Fayil (File) a hannunsa ya ce "A yau Ashirin da biyar ga watan Junairun shekarar dubu biyu da sha biyar (2015), wannan kotu mai albarka za ta saurari ƙarar kwamishinan 'yan sanda da Hajiya A'isha. Inda ake zargin Hajiya A'isha da laifin kisan mijinta Alhaji Haris bayan sace shi tun a ranar 2 ga watan Janairun wannan shekar zuwa ranar 5 ga watan." Yana gama faɗa ya rufe Fayil ɗin tare da rissinawa cikin girmamawa ya miƙa wa alƙali. Ɗakin shari'ar y...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.