FreeArewaPen original
Auren wata tara 21to30
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample Β· CHAPTER SIX 6
MenuDashboardMy LibraryCreate StoryHomeAbout usFAQ'sPrivacy PolicyTerms of serviceLogoutEdit BookShare:Auren wata tara 21to30Views: 17Chapters: 1Words: 13.1Kby misshajoGenre: romanceFree BookpublishedAvailable: App & WebApp[10/19, 12:07 PM] Mother Mamy: π¨ββ€οΈβπ¨ *AUREN WATA TARA* π¨ββ€οΈβπ¨ ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq**_TEAM GAWURTATTU BIYAR_*ππ ΏοΈ............*23 & 24*Sosai Hajiya ta shiga f'ada Inda ta shiga ba tanan take fita ba Ganin haka ya sanya MD barin palour ya ma bar gidan gabak'i d'aya ya koma gidansa.Tunda yaje ba tunanin da ya ke sai maganganun Hajiya baijin zaiyi abunda Hajiya take so Amma kuma Tabbas yasan.muddin Amira bata haihu ba da gaske Hajiya Aure zatayi masa Dan ta isa da su hatta mahaifinsu da yana raye ita ke ikonshi bare shi sosai ya shiga kogin tunani sai Jan tsaki ya ke ya Ma rasa mafutar da zai samu.Jabir ne ya fad'o masa a rai Dan ba abunda ya ke boyewa aminin nasa tun pri sch ya na Danna masa kira ya ce ya na buk'atar ganinsa ya ce gasanan.Minti ashirin mai kyau jabir ya Iso cike da damuwa ya kalli abokin nasa ya ce. "Yadai Bloody akwai matsala ne naganka haka?" Numfashi MD yaja ya ce. "babba ma kuwa Jaber old woman d'in chan Ce tazo wai dole ta bani nan da shekara idan Amera bata samu ciki ba ko bata haihu ba Aure zatayimun sai kace wani yaro" ya k'arasa fad'a ya na Jan tsaki.Danne dariyarsa jaber yayi Dan kar asamu matsala a ranshi ya ce "Alhamdulilla anzo wajen" A fili kuwa cewa yayi. "to meye matsalar a ciki kawai kabi umarninta ka k'ara Auren kawai" wani banzan kallo ya watsa masa tare da cewa."Baka da hankali Jabir Ni kakeyiwa maganar Karin Aure bani da tsarin Aje mata biyu sannan bazan iya hada Amera da wata ba kamar na yaudareta ne ka tuna irin soyayyar da takemun tun kafin muyi Aure tun a makaranta kai kanka sheda ne a USA wace irin soyayya ce bamuyi ba da Amera ta soni kamar ranta ita ta fara sona Tun bana sonta har nazo na fara sonta dukda mahaifinta ya nuna baya ta ayina lokacin haka ta nace har mukayi Aure Shine kake cewa nayi mata kishiya Dan ina butulu""Tsaki Jabir yaja a Ransa a fili kuwa cewa yayi " ai babu butulci a maganar Aure da Allah ne halasta ka na da ikon auren ukku nan gaba a bayanta Sannan ko kayiwa Amera kishiya ita ta ja saboda ba wani hakkin Aure da ta ke saukewa sunan ta na sonka da kishin Kane amma da kaii da gwauro banbancin baida yawa"Tsaki MD ya ja ya kirashi Dan ya bashi shawara ya ma Kara chusa masa wata damuwar ya ce 'shikenan kawai bana buk'atar shawarar taka kaima nema kake ka kara samun damuwa"ya fada ya na kauda kai gefe.Kwantar da murya jaber yayi ya ce "Shikenan bloody yanzu maganar wannan ta wuce wace mafita kake tunanin zamu yanke" ai dalilin da ya sanya na kiraka neman mafutar na...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.