FreeArewaPen original
KHADIJATUL SABREN
- 1views
- 9chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CHAPTER ONE 1
🧸 *KHADIJATUL SABREEN*🧸 ```MALLAKAR``` *HAJARA L SADEQ* Arewa book👉@Miss Hajo✍️*MARUBUCIYAR* 👇< *Komai muk'addari ne* >< *K'addarar soyayyya ta* >< *Najmat Abiy* >< *Ni da Yaya Arman* >< *Auren wata Tara* > ~And now~< *KHADIJATUL SABREEN* >بسم الله الرحمن الرحيمTEAM GAWURTATTU BIYAR✨🔥________________________________*GODIYA*_Ina Godiya ga Allah ( s w a ) da ya k'ara bani ikon Fara rubuta wannan littafin Mai taken *KHADIJATUL SABREEN* tsira da aminci su k'ara tabbata ga Annabi Muhammad ( S A W) tare da ahalinsa da tsarkakkun sahabbansa,Ina rok'on Allah ( s w a )yanda na Fara rubutun Nan lafiya ya sa na Gama lafiya cikin amincewarsa da yardarsa Allah bani ikon rubuta abunda zai amfane Ni ya amfani al'umma ko bayan Raina,Allah ya tsari alkalamina da rubuta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.