FreeArewaPen original
SAWUN BAYA BOOK 1
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ยท SAWUN BAYA Chapter 1
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐ *SAWUN BAYA* ๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ *Na* *_Fadeela Lamido_**Marubuciyar*_ZAKIGANE KURENKI__TSUNTSUN DAYA JA RUWA__TSUNTSU ME WAYO__MIJIN MARAINIYA__ASIRINSA YA TONU__TAMISHI ILLAH__DAUKAN FANSA__BUGUN ZUCIYA_ (heartbeat)_KOWANNE BAKIN WUTA__ME CETONA__ABUNDA ZUCIYA KE SO__BAYA BA ZANI__WATA FITSARA_ and now_SAWUN BAYA_ *GARGADI* _Ban yadda ayi amfani da wani bangare nalabarin batare da izinina ba, ko a sayar da labarin ba._ *SADAUKARWA* _Wannan littafin gabadayan shi sadaukarwa ne ga iyayena Allah ya jaddarahamarsa agare su๐๐ป_โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ *ยฎ _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ ______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*_____________________________________--------PAGE-------*** RAHAMANIR RAHIM *PAGE 1- 2*Typing...๐๏ธ Nariga kowa zuwa, yau nice afarko babu wani katon da zai zare min ido" Wata kyakyawan yariyace ke fadin haka lokacin da take kokarin gyara mayafinta tare da bude Qur'anin dake gabanta, ta maida hankalinta sosai" Gyaran muryan da taji yasata dago kanta ahankali ta kalli gurin, wani kyakyawan saurayi ne ke tahowa cikin farar jallabiya data karbi jikinsa sukai matukar dacewa da farar fatan sa, Cikin sauri yariyar ta dauke kanta tare da Kara matsawa can gaba gaba cikin hade fuska tare da turo baki" Nesa da ita ya zauna beko kalli inda take ba, zaman kusan minti 10 sannan wani saurayi wadda baka iya banbanceshi dana farko ya taho ya zauna daf dashi yana me shafa kansa" Wasu 'yan Mata ne guda biyu suka taho tare, suna tafe suna hira cikin nishadi saida suka zauna sannan suka yi shiru a daidai lokacin waccen yariyar ke fadin nariga kowa nice farko" Atare 'yan Mata suka kalli wann...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.