FreeArewaPen original
RASHIN UWA NE SANADI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample · 1.
,,"!" 😭😭RASHIN UWA NE SANADI😭😭(TRUE LIFE STORY)TSARAWA DA RUBUTAWA SALMEERT (ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚♀️🧚♀️🧚♀️)*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_*Alk’alaminmu ‘yancinmu*(BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM)PAGE 1""Wayyo Allah na, dan Allah Aunty Asabe, ki yi haƙuri, Wallahi Ummata ce bata, da Lafiya ga ta can kamar zata mutu, ki taimaka min mu kaita Asibiti, wallahi ta na cikin wani hali", ta fada ta na kuka sosai kamar ranta zai fita."Ai sai dai ta mutu, dama abinda na dade ina buri kennan, na kashe kuɗi har ban san iyakarsu ba sai gashi a karin banza zata tafi, ahaaaaye, Nanaye", ta fada da shewa tare da taɓa hannu."Dan Al...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.